Sirrin Airplane Mode – Saurin Cajin Waya
Idan kana son cajar waya cikin sauri, saka ta a Airplane Mode. Wannan yana katse dukkan network signals (calls, data, […]
Idan kana son cajar waya cikin sauri, saka ta a Airplane Mode. Wannan yana katse dukkan network signals (calls, data, […]
SHAREit na daga cikin apps mafi saurin aika fayil daga waya zuwa waya ko daga waya zuwa PC ba tare
Idan kana amfani da YouTube amma data ɗinka na ƙarewa da wuri, akwai sirrin da zai rage amfani da data
Shin ka san cewa akwai lambar sirri da za ka iya danna a wayarka don duba asalin IMEI na ta?
Akwai yara da ke amfani da wayoyin mu, amma muna tsoron su shiga shafuka ko apps da basu dace ba.
Idan kana jin intanet ɗinka yana tafiya kamar tafarkin kifi a ƙasa, zaka iya amfani da waɗannan dabaru:
Yawancin mutane suna fama da batirin waya da ke ƙarewa da wuri. A gaskiya, yawancin matsalar tana faruwa ne saboda
Akwai lokuta da muke son ɓoye wasu apps a wayarmu saboda dalilai na tsaro ko sirri. Misali, kana iya samun
Remove.bg yana cire baya na hoto cikin sakan 5 kacal.✔️ Ba sai ka iya Photoshop ba.✔️ Yana aiki a waya
Main function: Remove FRP with one click Change CSC with one click Remove FRP for new security patch (Aug 2022)